Wannan shi ne Musulunci

· Modern Guide
5,0
1 recensione
Ebook
222
pagine
Idoneo
Valutazioni e recensioni non sono verificate  Scopri di più

Informazioni su questo ebook

Ashe bai kamata a ce, ka damu da ka san addinin da aka fi yawan jayayya a kansa a kafafen yaxa labarai da ke kusa da kai ba?..

Ashe bai kamata a ce, ka xan tsaya kaxan ba, don ka samu cikakkiyar masaniya kuma mai zurfin game da addinin da ya fi kowane addini, aka kuma fi yawan karvarsa, kamar yadda qididdigar duniya ta nuna?..Ashe bai kamata a ce, kana jin wani irin daxi ba, a duk lokacin da ka san wani abu game da ilimi, da wayewa, da al’adu, da falsafa da tsarin rayuwar wasu mutane da suke rayuwa tare da mu a wata duniya, da wani addini? Idan haka ne, me zai hana ka xan yi amfani da damar da kake da ita, ka karanta wannan littafi domin ka san tantagaryar abin da addinin Musulunci ya qunsa, na gaskiya, wanda aka cirato daga ingantattun tuwasu da asullansa. Sa’annan ka auna su da lafiyayyen hankali da tatacciyar basirarka. Me zai hana? Ida har amsarka ga gaba xayan waxannan tambayoyi ita ce, eh! to, lalle kuwa domin ka aka wallafa wannan littafin.





Valutazioni e recensioni

5,0
1 recensione

Valuta questo ebook

Dicci cosa ne pensi.

Informazioni sulla lettura

Smartphone e tablet
Installa l'app Google Play Libri per Android e iPad/iPhone. L'app verrà sincronizzata automaticamente con il tuo account e potrai leggere libri online oppure offline ovunque tu sia.
Laptop e computer
Puoi ascoltare gli audiolibri acquistati su Google Play usando il browser web del tuo computer.
eReader e altri dispositivi
Per leggere su dispositivi e-ink come Kobo e eReader, dovrai scaricare un file e trasferirlo sul dispositivo. Segui le istruzioni dettagliate del Centro assistenza per trasferire i file sugli eReader supportati.